iqna

IQNA

IQNA - Shugaban gidan rediyon kur'ani mai tsarki na kasar Masar ya sanar da sake yada wakokin ilimantarwa na Sheikh Mahmoud Khalil Al-Husri, fitaccen makarancin Masar da aka fi sani da "Mushaf Mu'alem" ta wannan kafar.
Lambar Labari: 3493490    Ranar Watsawa : 2025/07/02

Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur'ani Rageb Mustafa Galwash ya fara karatun kur'ani mai tsarki a gidan radiyon masar tun yana matashi.
Lambar Labari: 3485629    Ranar Watsawa : 2021/02/07

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron jami’an gidajen radio na kur’ani na duniya karo na hudu a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482327    Ranar Watsawa : 2018/01/23